fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Shugaba Buhari ya sauka a Legas inda zai kaddamar da Matatar man Dangote

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka a Legas inda zai kaddamar da matatar man Dangote.

 

Shugaban ya samu tarbar gwamnan Legas, Babajide Sonwo Olu da kuma manyan Hafsoshin sojojin Najariya.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Hotuna: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana sa Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *