fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Shugaba Buhari ya sauka a jihar Kano

Shugaban kasa, Muhammadu Buari ya isa jihar Kano inda zai yi ziyarar aiki ta kwanaki biyu, a lokacin ziyarar tashi, shugaban kasar zai kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar tayi da kuma duba wadanda ake kan aikinsu guda goma sha hudu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Bayan saukarshi a filin jirgi, shugaban kasar ya wuce fadar me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Hukumar 'yansanda ta baiwa 'yan Najariya shawarar kulle layukansu da lambobin sirri saboda wata sabuwar dabarar 'yan ta'adda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *