fbpx
Monday, December 5
Shadow

Shugaba Buhari ya sauka lafiya a kasar Kwadebuwa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Kwadebuwa lafiya inda zai halarci taron gamayyar kungiyoyin kasashen Afrika dana turai, Shugaba me masaukin baki na kasar ta kwadebuwa, Alassane Ouattara ne ya tarbi shugaba Buhari.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Haka kuma anga shugaba Buharin a filin jirgin sama tare da shugaban bankin cigaban nahiyar Afrika, Akinwunmi Adesina da kuma ministan harkokin cikin gida, Abdurrahman Dambazau da sauran manyan jami’an gwamnati.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Ɗalibin nan Aminu Adamu ya koma makarantarsu ta jami'ar tarayya da ke Dutse domin ci gaba da karatu bisa rakiyar ƴan ƙungiyar dalibai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *