Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar da kisan yan banga 62 a jihar Kebbi da yan bindiga suka yi.
Yayin da mai magana da yawun shugaban, Garba shehu ya bayyana cewa Buhari ya nuna bacin ransa akan yan bangan da aka kashi.
Kuma ya sha alwashin cewa zai iya bakin kokarin shi domin yaga cewa ya magance matsalar tsaro a Najeriya.