fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Shugaba Buhari ya sha Alwashin maganin masu yin kashi a waje da kuma kawar da dabi’ar nan da shekarar 2025

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya saka hannu a takardar tabbatar da an hana yin kashi a waje nan da shekarar 2025.

 

Ministan ruwa, Injiniya Sulaiman Adamu ne ya kaiwa shugaban kasar wannan kudirin doka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bene ya rufta da mutane da dama a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.