Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya kakakin majalisar dattijai Bukola Saraji murnar zagayowar ranar haihuwarshi, a cikin wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar tau, shugaba Buhari ya bayyana Bukola Saraki a matsayin dan siyasa na gari me son cigaban Najeriya da hadin kanta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A yaune dai Bukola Sarakin yake murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru hamsin da biyar a Duniya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});