fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Shugaba Buhari yasha alwashin inganta rayuwar mata a Najeiya

Ministan kasafin kudi, Clement Agba ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari yasha alwashin inganta rayuwar mata a Najeriya.

Ya bayyana hakan ne a jiya ranar talata a taron da Majalissar Dinkin Duniya ta gudanar na cigaban rayuwar matan Najeriya.

Inda Majalissar Dinkin Duniyar ta bayyana cewa ya kamata matan Najeriya su rika shiga siyasa ana damawa dasu kamar yadda maza keyi.

Ta kara da cewa zata taimakawa mata sosai a kasar nan domin inganta rayuwarsu, inda tace kuma ya kamata suyi koyi da irinsu Nngozi Okonjo Iweala.

Leave a Reply

Your email address will not be published.