fbpx
Monday, March 1
Shadow

Shugaba Buhari yayi Allah wadai da sace daliban Kagara jihar Naija inda yace matsorata ne suka kaishi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Alah wadai da harin satar dalibai da aka kai makarantar Kagara dake karamar hukumar Rafi ta jihar Naija.

 

Ya bayyana harin da cewa na matsorata ta ne inda ya baiwa jami’an tsaro umarnin gaggauta ceto daliban.

 

Shugaba Buhari yace yanawa iyayen wadannan dalibai Addu’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *