Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai gana da masu neman tikitin takarar shugaban kasa na APC a yau, ranar Lahadi.
Hakanan ana tsammanin shugaban kasar zai kuma bayyana dan takarar da yake goyon baya.
Wata maniya daga fadar shugaban kasa ce ta bayyana haka ga jaridar Punchng.