fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Shugaba Buhari zai gana da Ministocinsa da suka ajiye aiki a yau

A yau ne ake tsammanin shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai gana da ministocinsa da suka ajiye aiki a yau a fadarsa dake Villa.

 

Hadimin shugaban kasar, Tolu Ogunlesi ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta.

President Buhari hosting outgoing Ministers this morning, at the State House. #AsoVillaToday

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Na yi Allah wadai da kisan Mace me ciki da 'ya'yanta 4 a jihohin Inyamurai>>Shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.