fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Shugaba Buhari zai kai ziyara jihohin Zamfara da Sokoto

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihohin Zamfara da Sokoto nan gaba kadan.

 

Ana sa ran zai kai ziyarar ne a cikin makon da muke.

Shugaban zai kaddamar da wasu ayyukan ci gaba ne da gwamnatocin wadannan jihohi suka yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa:'Yan Bindiga sun sace babban dan Siyasa a Arewa sun kashe me tsaronsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.