fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Shugaba Buhari zai kai ziyara kasar Jordan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara kasar Jordan ranar 2 da 3 ga watan Disamba, me kamawa, inda zai halarci taro kan yanda za’a magance harkokin ta’addanci, shugaban zai bayyana irin yanda ayyukan ta’addanci suka shafi Najeriya a gurin taron.

Gwamnonin jihohin Osun, Kogi da Naija ne tare da wasu ministoci zasu yiwa Buharin rakiya.

Wannan sakon yana cikin sanarwar da me taimakawa shugaban kasar akan harkokin watsa labarai, Femi Adesina ya fitar ayau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Yan sandan kasar Kenya a yau Litinin sun harba hayaki mai sa hawaye da kuma feshin ruwa kan magoya bayan madugun 'yan adawa Raila Odinga da suke jifa da duwatsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *