fbpx
Friday, December 2
Shadow

Shugaba Buhari zai shilla zuwa kasar Korea ta Kudu

Shugaba Buhari zai shilla zuwa kasar Korea ta Kudu wajan taron kasashen Duniya a gobe Lahadi.

 

Hadimin shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta inda yace shugaban zai gabatar da jawabi a wajan taron.

 

Yace ziyarar ta kwanaki 2 ce daga 25 zuwa 26 ga watan Oktoba.

 

Akwai manyan jami’an gwamnati da zasu wa shugaban rakiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Gwamnonin jihohi ne suka jefa Najeriya cikin talauci, in ji gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *