fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Mabiyan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, wato Peter Obi sun bayyana cewa shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya cewa Tinubu ya janyewa Obi kuma ya cigaba da neman lafiyarsa.

Amma yanzu shugaban kasar ya karyats wannan rahoton cewa shi bai turawa Tinubu wannan wasikar ba labaran kanzan kurege ne.

Wanda har hakan yasa Tinubu ya fadawa Peter Obi ya gargadu mabiyansa akan karyar da suke yi masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kwana daya bayan amincewa da auren jinsi, bala'in mummunar ambaliyar ruwa ya afkawa kasar Cuba

Leave a Reply

Your email address will not be published.