fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga Landan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya inda ya sauka a babban birni  tarayya Abuja da misalin karfe bakwai na yamma.

Buhari ya dawo ne daga Landan bayan ya kammala gwajin lafiyarsa.

Shugaba ya bar kasa Najeriya ne a ranar shida ga watan maris kuma dama makonni biyu yace zaiyi kafin ya dawo, kuma yanzu ya sauka cikin koshin lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An shawarci Peter Obi ya nemi naira biliyan hamsin idan har yanaso ya kayar da Tinubu a zaben 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.