fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Rwanda

Tsohon hadimin shugaban kasa, Ahmad Bashir yayi maraba da dawowar shugaba Muhammadu Buhari daga kasar Ruwanda.

Shugaba Muhammadu Buhari yaje kasar Ruwanda ne don halattar taron kasashen rainon Ingila.

Kuma shugaba Buhari a ziyarar daya kai ya bayyana cewa yana alfahari da matasan Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

Leave a Reply

Your email address will not be published.