fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gana da shuwagabannin Tijjaniyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wasu limaman addinin musulunci karkashin kungiyar darikar tijjaniyya, Sheikh Muhammad Kabir da sauran malaman sun gana da shugaba Buhati sannan suka dauki hotuna.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaba Buhari ya yabawa ‘yan datikar Tijjaniyya din akan yanda suke gudanar da ayyukansu cikin bin doka da oda ba tare da tayar da hankaliba, haka kuma ya rokesu da dukkan sauran bangarorin addini kan su rika yiwa musamman matasa wa’azi akan kauracewa cin hanci da rashawa da kuma cusa musu kyawawan dabi’u.

Karanta wannan  Hotunan yanda Kiristoci suka je dawafi dutsen Tafawa Balewa dan Addu'ar Allah ya hukunta wanda suka kashe Deborah


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.