fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya jinjinawa tsohon shugaban alkalan Najeriya, Tanko Muhammad

Shugaban kasar Najeriya, mejo janar Muhammadu Buhari ya jinjinawa tsohon shugaban alkai, Tanko Muhammad ranar litinin.

Inda yace ya taka rawar gani kuma ba za’a taba mantawa da shi ba a wannan kasar domin ya taimakawa damakwaradiyyar Najeriya sosai.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne bayan ya rantsar da alkalin kotun koli, Olukayode Ariwoola a matsayin sabon shugaban alkalan Najeriya na wucin gadi yau ranar litinin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Barawo ya sace naira miliyan 31 a gidan gwamnatin jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.