fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga Masarautar Katsina bayan Sarkin Sullubawa Hakimin karamar hukumar Kaita ya rasu

Shugaba Muhammdu Buhari ya mika sakon ta’aziyarsa ga masauratar Katsina biyo bayan rasuwar hakimin karamar hukumar Kaita, Sarkin Sullubawa Abdulkarim Usman.

Marigayi ya kasance kanin mai martaba sarkin Katsina Abdulmumin Usman kuma wa ga darektan kudi na jihar Abuja, Kabiru Hassan.

A wasikar data fito daga hannun maitaimakin mai lura da kafafen sata zumunta na shugaba Buhari, Garba Shehu wacce sanata Hadi Siraka ya jagoranci kaiwa ta msarauta ta bayyana cewa,

“A matsayina na shugaban Kasa da kuma Al’umma baki daya muna mika sakon ta’aziyya ga iyalai da abokan arziki na marigayi sarkin Sullubawa Allah ya rahamshe shi”.

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya na shan suka kan shawarar da suka baiwa shugaba Buhari ya sallami ma'aikatan da suka kere shekaru hamsin

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.