fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Shugaba Muhammadu Buhari ya shilla kasar Portugal

Shugaban kasar Najeriya mejo janar Muhammad Buhari zai shilla nahiyar turai yau ranar talata 28 ga watan yuni.

Muhammadu Buhari zai kai ziyara kasar Portugal ne bayan shugabanta Marcelo Rebelo De Sousa ya gayyace shi shi.

A jiya shugaban kasar ya rantsar da sabon shubaban alkalai na kasa, watau Olukayode Arewoola.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojoji hadin kai sun hallaka 'yan bindiga takwas a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published.