fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shugaba Muhammdu Buhari bai shirya kawo karshen yajin aikin ASUU ba

Farfesa Ibrahim Bande Zagga dake koyarwa a jami’ar Dan Fodio ta bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai shiya kawo karshne yajin aikin ASUU ba.

Farfesan ya dora lafin yajin aikin da suke yi akan shugaban kasar inda yace laifin gwamnatinsa ne domin taki biya masu bukatunsu.

Inda kuma ya kara da cewa yanzu tsawon watanni biyar kenan suna yajin aikin amma Buhari bai damu ba kuma yasan da cewa yara basa zuwa makaranta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.