fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Shugabab Boko Haram wanda ya gaji Abubakar Shekau na shirin tuba ya mika wuya ga gwamnati

Shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji Abubakar Shekau watau Bakoura Modou na shirin mika wuya ga jami’an tsaro.

 

Rahoton yace zai mika wuya ga jami’an tsaron kasar Chadi ne wanda zasu taimaka masa a hadashi da jami’an tsaron Najeriya.

 

Bakoura dai zai mika wuyane tare da manyan kwamandojinsa 9

 

Available report indicates that the new Boko Haram Commander that took over from Shekau when he died known as Bakoura Modou alias (Abou Ouhmaymah) is set to surrender to Govt Forces. Reports says he alongside 9 senior commanders would meet Chadian Forces to formally surrender.

Karanta wannan  Makiyaya sun kashe mutane biyu sun bukaci kudin fansa naira miliyan 12 bayan sunyi garkuwa da mutane 22 a Abuja

 

@Damkarwa2 had reported a clash between Boko Haram and ISWAP last week. However, he stated that “Bakoura Buduma led faction of Boko Haram will surrender to Chadian Forces in coming days”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.