fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shugaban Amirka Donald Trump ya ce yana da masaniyar halin da  Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ke ciki

 Trump ya ce yana da masaniyar halin da  Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ke ciki

Wannan na nufin ke nan Trump ya tabbatar cewa Kim Jong Un yana nan a raye bai mutu ba kamar yadda ake ta jita-jita a kai.

A wurin taron ‘yan jarida da Trump ya saba yi a fadarsa ta White House ya ce yana fata shugaban na Koriya ta Arewa na cikin koshin lafiya amma dai ba zai tsawaita bayani a kan halin Kim Jong Un ba saboda yanzu lokaci bai yi ba amma nan gaba kadan duniya za ta san halin da ya ke ciki.

Karanta wannan  ZABEN 2023: Idan Muka Yi Sake Atiku Zai Iya Cin Banza, Cewar Kwankwaso

An dai kwashe kwanaki ana ta rade-radin mutuwar Kim Jong Un tun  ranar 11 ga watan Afrilu lokacin da aka daina ganinsa a bainar jama’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.