YANZU-YANZU: Jam’iyyar APC ta kasa ta sasanta Abdul’aziz Yari da Gwamna Matawalle da Marafa.
Yanzu babu batun ficewa daga APC kenan.
Yan APC ya kuka ji da wannan sasanci?
PDP ya kuka ji ga samu ga rashi?