fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shugaban Hukumar zabe yayi tsokaci akan rahotannin dake bayyana cewa sun bude wuraren yin rigistar katin zabe a kasashen waje

Shugaban hukumar zabe ta INEC farfesa Mahmood Yakubu yayi tsokaci akan rahotannin dake bayyana cewa sun bude wuraren rigistar katin zabe a kasashen waje.

Inda yace wa’yan nan rahltannon na boge ne domin a kudin tsarin mulkin Najeriya babu inda aka ce hukumar zabe ta bude wuraren rigista a kasashen waje.

Saboda haka ne yasa babu wani dan kasa da zaiyi zabe face yana cikin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ba dai a Kaduna ba domin ko mutane dari biyu dakyar ku samu, gwamna El Rufa'i yawa mabiyan Peter Obi dariya bayan ya hanasu zagaye

Leave a Reply

Your email address will not be published.