Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umurni cewa a kaddamar da Dr Sulaiman Umar a matsayin Rector na kwalejin kimiyya da fasa ta Polytechnic a jihar Kaduna.
Dr Umar Sulaima ya kasance Rector a jami’ar na wucin gadi, kuma ya samu lambar yabo sosai a jihar ta Kaduna.
Dr Umar Sulaiman ya kammala karatunsa na Mathematics ne a jami’ar ABU Zaria.
Kuma ya rike mikamin HOD na sashen karatun Statistics a jami’ar ta Poly sannan ya rike mikamin mataimakin Rector.