fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da abokin takarar Tinubu, Kashim Shettima a fadarsa

Shugaban kasar Najeriya ya gana da abokin takarar Tinubu, wato Kashim Shettima a fadarsa dake babbar birnin tarayya.

Gwamnan jihar Borno Zulum shima ya halacci fadar shugabam kasar tare abokin nasa Shettima.

Ga hotunan su kamar haka:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.