fbpx
Monday, May 23
Shadow

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da malamai da shuwagabannin al’umma na jihar Kano

A ziyararshi da yaci gaba dayi a yau, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu shuwagabannin addini da kuma sauran shuwagabannin al’umma na jihar kano, ana saran ayau shugaban kasar zai duba aikin gadar kasa da ake gudanarwa ta kofar Ruwa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugabar Kungiyar Taimakon Yara Da Mata Mabukata Ta Kasa Ta Rasu Sakamakon Mummunan Hadari

Leave a Reply

Your email address will not be published.