fbpx
Friday, December 2
Shadow

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi tsokaci kan sayar da kamfanin NNPC

Rahotanni da dama sun bayyana cewa shugabam kasar Majeriya ya sayar da kamfanin man fetur na kasa NNPC.

Amma yanzu hadiminsa Tolu Ogunlesi ya karyata rahotannin dake bayyana cewa gwamnatin ta sayar da kamfanin NNPC, yace har yanzu kamfanin gwamnati ne.

A karshe yace shugaba Buhari ya mayar da kanfanin na kasuwanci ne kawai amma bai sayar dashi ba har yanzu mallakin gwamnati ne.

A yau shugaban kasar ya hallacin gagarumin taron daya kaddamar da kamfanin NNPC zuwa NNPCL na kasuwanci a babban birnin tarayya Abuja.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *