Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da sarkin Kano Muhammad Sanusi na II da tawagarshi jiya a fadar shugaban kasar dake Abuja, rahotanni dai sun bayyana cewa ganawar ta siriice saboda haka babu tabbacin akan me suka tattauna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Sa’adatu Baba Ahmad ce ta ruwaito wannan labari tare da wallafa wadannan hotuna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});