fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo daga Senegal yau ranar juma’a domin gudanar da bikin Sallarsa a Daura

Shugaban kasar Najeriya mejo janar Muhammad Buhari zai dawo gida Najeriya yau bayan yaje kasar Senegal ranar laraba.

Muhammadu Buhari zai sauka a jihar Katsina ne a mahaifarsa ta Daura don gudanar da bikin Sallarsa a can.

Shugaban kasar yaje babban birnin Senegal watau Dakar ne don halattar taron cigaban Afrika da aka gudanar.

Kuma kafin tafiyar tasa an kawai tawagar tsaronsa hari inda aka jiwa mutane biyu rauni a cikin su, sannan kuma an kaiwa gidan Yari na Kuje duk a ranar da shugaban yayi tafiyar zuwa Senegal.

Leave a Reply

Your email address will not be published.