fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin sakataren cocin Anglican a fadarshi

Sakataren cocin Anglican, Josiah Atkins Idowu-fearon ya kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari Ziyara a fadarshi dake Abuja a yammacin jiya Litinin, anga shugaba Buhari cikin annashuwa kuma yayi shar gwanin birgewa.

Muna mishi fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli rigar Miliyan 41 da wata 'yar Najeriya ta saka da ta jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published.