fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Shugaban kasar Amurka Biden ya sake kamuwa da cutar Covid-19

A ranar asabar likitan gidan White House na shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa Joe Biden ya sake kamuwa da cutar sarkewar numfashi.

Shugaban kasar ya kamu da cutar ne bayan daya yi gwaje gwaje guda hudu suna nuna cewa bai kamu ba amma ana biyar sai ya nuna cewa yana dauke da cutar.

Saboda haka zai cigaba da killace kansa don kare sauran al’ummar dake tare da shi, kuma yace kwanan nan zai samu sauki ya cigaba da aikinsa yadda ya kamata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.