fbpx
Monday, August 8
Shadow

Shugaban Kasar Faransa Bai waye ba kuma Musulmai nada damar kashe ‘yan kasarsa>>Tsohon shugaban Malaysia

Tsohon Firaiministan Malaysia,  Mahathir Mohamad ya bayyana cewa a shekarun baya, kasar Faransa ta wa Musulmai kisan kiyashi.

 

Yace dan haka musulman na da ikon ramuwar kisan da aka musu. Yace ya kamata kasar Faransa ta koyawa mutanenta girmama addinin wasu koda kuwa suna da ‘yancin fadar albarkacin bakinsu.

 

Yace baya goyon bayan kisan malamin da aka yi wanda ya nunawa dalibansa hotunan batancin da akawa Annabi(SAW) amma a kowane addini ana samun masu kisan mutane.

 

Ya kuma zargi shugaban kasar Faransa da cewa mutum ne dake da hali irin na kauyawa wanda bai waye ba.

 

Shugaba Mahathir ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter amma tuni ya goge sakon. Saidai kasar Faransa ta nemi kamfanin Twitter ya kulle shafin shugaba Mahathir ko kuma a kalleshi a matsayin me taimakawa wajan neman a yi kisa.

 

“The French in the course of their history [have] killed millions of people. Many were Muslims,” he said in a tweet which has since been removed for violating the website’s rules.

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

 

Mahathir continued: “Muslims have a right to be angry and to kill millions of French people for the massacres of the past.”

 

The Malaysian politician said that “by and large”, Muslims have not applied the principle of “eye for an eye”.

 

“Muslims don’t. The French shouldn’t. Instead the French should teach their people to respect other people’s feelings,” Mahathir, who has drawn controversy for comments about Jews and LGBT people in the past, added.

 

Mahathir, who served as Malaysian premier twice for a total of 24 years, said that French President Emmanuel Macron was “very primitive” and “not showing that he is civilised”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.