fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya gana da abokansa na makaranta a Daura

Shugaban kasar Najeriya, Mejo janar Mubammadu Buhari ya gaba da tsaffin abokansa na makarantar firamari da sakandiri a Daura.

Muhammadu Buhari ya bayyana farin cikinsa kan ziyarar da suka kai masa a gidansa na Daura bayan yaje hutun babbar Sallar.

Inda yace har yanzu yana jinsu a ransa kamar yadda yadda yake ji tun lokacin da suke yara, kuma yayi masu godiya sosai.

A karshe sun yiwa wa’yanda suka mutu tsakanin shekarar data gabata a ganawarsu ta karshe da shugaban kasar kafin zuwan wannan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zamu fara baiwa talakawa miliyan 40 tallafin naira dubu biyar a kowane wata, cewar gwamnatin tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published.