Bishop Adeboye shugaba kiristocin duniya mabiya cocin CAF dake jihar Osun ya tsinewa fastocin bogi da suja halacci taron kaddamar da Kashim Shettima da Tinubu yayi.
Inda ya bayyana cewa Yesu na fushi da wannan kazantar da suka aikata kuma hakan ba daidai bane APC ta taye hakkin Kirista ta tsayar da Musulmai a matsayin ‘yan takararta na shugaban kasa.
A ranar larabar data gabata ne dab takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da Kashim Shettima a matsayin abokin takarar nasa na shugaban kasa.
Kuma qasu fastoci sun halacci taron wanda hakan yasa Kiristoci ke aujar su kan halattar taron da sukayi, har ma wasu kw cewa kayan kawai aka basu suka saka amma ba fastoci bane.