fbpx
Friday, August 12
Shadow

Shugaban kungiyar Miyette Allah ya bayyana cewa hukuma ta kashe masu fulani shida kuma ta batar da wasu guda bakwai a jihar filato

Shugaban kungiyar makiyaya ta Miyatti Allah, Malam Nura Abdullahi ya bayyana cewa wata hukuma ta jihar Bauchi ta kama masu fulani a ranar 22 ga watan Yuli.

Inda ya kara da cewa mutane 13 ne hukumar ta kama ta kaisu daji ta kashe guda shida ta jefar da gawarsu yayin da kuma har yanzu ba a ga sauran ba.

Amma hukumar ‘yan sandan jihar ta bayyana cewa ganin gawarwakin a jihar Bauchi bashi ke nuna cewa a jihar aka kashe su ba.

Sannan kuma idan har kungiyar Makiyayan tasan mutanen da suka kashe masu fulanin to su kawo masu rahoto a kamo su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.