fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Shugaban Masu Rinjaye Na Majalisar Dattawa Yahayya Abdullahi Ya Fice Daga APC Ya Koma PDP

Daga Yahuza Sahabi Dandede Kamba

Sanata Mai Wakiltar Kebbi Ta Arewa A Majalisar Dattawa Sen. Dr. Yahayya Abubakar Abdullahi Yafice Daga APC Yakoma PDP Yau.

Haka Ya Biyo Bayan Rashin Adalcin Da Aka yi Masa A Jam’iyar APC Inda Ya Fito Takarar Gwamna Amma Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu Ya ki Tsayar Da shi Kuma Aka Hana Wakilan Zabe Su Zabe shi.

Komawarsa Ke Da wuya Dan Takarar Sanatan Kebbi Ta Arewa A Jam’iyar PDP Ya janye masa Takarar Sanatan.

Tuni dai Siyasar Jihar Kebbi Ta Bude Sabon babi Inda Babban Dan Siyasar Jihar Sanata Muhammadu Adamu Aleiro Ya Turo Akasarin Magoya Bayansa PDP, Haka Shima A Dakon Zuwansa PDPn Dubada Yadda Gwamna Maici Zai Chanjashi Zuwa Zauren Majalisar A Karkashi APC. A Tunanin Aleiro Zaiyi Takarar Sanatan Kebbi Ta Tsakiya A Jam’iyar PDP.

Leave a Reply

Your email address will not be published.