fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya zagi Ronaldo da Mourinho

Shugaban Real Madrid Florentino Perez ya zaki Cristiano Ronaldo inda ya bayyana cewa shi wawa ne kuma Jose Mourinho ma shasha ne.
A shekarar 2012 ne Perez yayi wannan zagin a lokacin da Ronaldo da Mourinho suke yin aiki tare a kungiyar kamar yadda yadda wani sautin audiyo a bayyana.
Kuma dama a wannan makon an samu wani audiyo daya bayyana cewa Florentino Perez ya zagi Raul da Casillas inda ya bayyana cewa sune mutanen da suka fi damfarar Madrid a tarihi.

New leaked audio clips from Florentino Perez: Cristiano Ronaldo is an idiot and Mourinho is abnormal

Real Madrid president Florentino Perez has been caught on tape calling Cristiano Ronaldo an ‘imbecile’ and Jose Mourinho ‘abnormal’.
Perez was left red-faced this week after audio emerged of him brandind club legenda Raul and Iker Casillas the biggest frauds in Real history and now more tapes have been leaked to the public.
This time the Real chief takes aim at Ronaldo and former manager Mourinho when they were still at the club in 2012.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Cristiano Ronaldo na son barin Manchester United ne saboda Lionel Messi, karanta kaji dalili

Leave a Reply

Your email address will not be published.