Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kaiwa shugaban sojojin Najeriya, janar Tukur Yusuf Buratai ziyara a ofishinsa.
Yayin ziyarar, Zulum ya nemi da a kawo karshen kungiyar Boko Haram.
Buratai kuwa ya gwangwaje Zulum da kyautar gwarzon Gwamna.

Comment am proud with borno governor babagana zullum wanderful job