Shugaban sojojin Najeriya, Laftanal Janar Faruk Yahaya yayi canja shuwagabanni da dama a cikin rundunar sojijn kan matsalar tsaro.
Inda ya nada sabbun shuwaganbin wanda suka hada dama hedikwatar sojojin da dai saransu.
Shugaban sojoji ya dauki wannan matakin ne bayan ya yiwa shugaba Buhari alkawarin magance matsalar tsaro cikin kankanin lokaci.
Domin kasa Najeriya kullun lamarin tsaro kara tabarbarewa yake yi abin ba sauki domin hatta babban birnin tarayya Abuja ‘yan bindiga basu kyale ba.