fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Shugaban rundunar sojin Najeriya, janar Lucky Irabor ya bayyana cewa matsalar tsaron kasar nan ba zata hana a gudanar da zaben shekarar 2023 ba.

Janar Irabor ya bayyana hakan ne yayin dayake yin jawabi a hedikwatarsu dake babban birnin tarayya Abuja a yau ranar talata tara ga watan Augusta.

Al’ummar Najeriya na fargaba kan tabarbarewar da hakarkar matsalaron kasar keyi a kullun amma janar Lucky yace babu abinda zai faru za a yi zaben.

Domin yace akwai shirin da sukayi na musamman domin su tabbatar da cewa an gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali da limana.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.