Wannan hoton shugaban sojoji, Tukur Yusuf Buratai kenan da mahaifiyarshi lokacin da ya kaimata ziyara, kamar yanda rahotanni suka bayyana, muna musu fatan Alheri, da kuma Allah ya gafartawa iyayenmu ya saka musu da Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});