fbpx
Monday, March 1
Shadow

Shugaban Sojoji da shugaba Buhari ya bani, Sakkayar biyayyar da mahaifina ya masa ne>>Janar Buratai

Tsohon shugaban Sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa mukamin da shugaba Buhari ya bashi sakayyar biyayyar da mahaifinsa yawa Buharinne.

 

Mahaifin Janar Buratai, Yusuf Buratai tsohon sojan Najeriya ne wanda kuma har yayi yaki a yakin Duniya na II a Burma.

 

Buratai ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi a Abuja dan karramasa a matsayin wanda ya rike mukamin shugaban sojoji na mafi tsawon lokaci a tarihin Najeriya.

 

Yace shi da shugaba Buhari sun hadune a Njamena kuma a nan shugaban kasar ya aminta da cewa ya cancanci zama shugaban sojojin Najeriya. Yace sun yi aiki tukuru tare da shugaban kasar kamar yanda doka ta tanada.

 

Buratai said, “My father was an ardent lover of the President and my appointment as COAS, therefore, was a price or reward for that gesture by the President.

“Of course, and as you have been told severally, we (the President and I) met in Njemena and he saw me and felt I was the right person to be COAS at that very crucial and critical moment of our history.

 

“And I am happy that we have discharged our responsibilities diligently, professionally and loyally, and I will continue to discharge my responsibilities to him and of course to our country and our people.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *