fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Shugaban Yan Sandan Dake Tsolewa Yan Bindiga Ido A Kaduna Ya Rasu

Allah yayi wa DPO yan sanda na Najeriya dake jihar Kaduna rasuwa Alhaji Usman Hamma.

Kazalika Kafin rasuwarsa, mamacin ya kware wajen jagorantar yan sanda da dabaru ana kwato duk wanda akayi garkuwa dashi, kana bayan zuwan sa ne aka daina samun matsalar tsaro a yankin jihar Kaduna.

Yan bindiga suna matukar nuna alhininsu na kawo wannan DPOn garin Kaduna, don kuwa bai sakar Masu Mara sun yi fitsari ba, balle har su cigaba da addaban alumna Kamar yadda suka saba yi a baya, tabbas ya samu sheda na wurin kwarewa a aiki daga bakunan alumman Jihar Kaduna musamman wurin sanin dabarun dakile taaddanci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.