fbpx
Friday, June 9
Shadow

Shugaban ‘yansandan Najeriya ya aike da jami’an tsaro na musamman fadin kasarnan dan dakile tashin fitina

Shugaban ‘yansandan Najeriya,  IGP Muhammad Adamu ya aike da jami’an ‘yansanda na musamman dake kula da dakile tada fitina kowace jiha.

 

Hakan na zuwane bayan da wasu ‘yan daba da suka shiga rigar masu zanga-zangar SARS suka rika lalata ofisoshin ‘yansanda a garuruwa daban-daban.

Hakanan ya bada umarni na musamman da cewa akai jami’an tsaro gidajen yari dan basu kariya.

 

“The orders are coming on the heels of increasing attacks including acts of arson and malicious damage to public and private facilities as recorded in some states of the Federation including the Federal Capital Territory (FCT).

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sanatoci a fadarsa

“Consequently, the Commissioners of Police in the thirty-six (36) States of the Federation and the FCT are to identify and isolate law-breakers from peaceful protesters; immediately arrest and diligently prosecute such perpetrators of violence in their respective Commands.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *