Shugabannin Izala, Sheikh Bala Lau da Sheikh Kabir Gombe a Kasar Landan
by hutudole
Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da sakataren kungiyar Sheikh Kabir Gombe kenan a kasar Landan bayan da suka kammala wa’azi akan Aure, muna musu fatan Allah yasa su gama abinda suke lafiya su dawo lafiya.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: