fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shugabar jam’iyyar APC ta jihar legas ta mutu

Shugabar jam’iyyar APC ta jihar Legas Kemi Nelson ta mutu yau ranar lahadi.

Kemi Nelson ta mutu ne tana yar shekara 66, kuma ita din shugaba ce a jihar Legas dama gwamnatun tarayya bakidaya.

Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar, Gboyega ne ya bayyana hakan yau inda yace suna fatan zata huta bayan mutuwar tata.

Kuma ya kara da cewa Allah ya ba iyalanta ikon jure mutuwar tata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.