fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Shugabar Kungiyar Taimakon Yara Da Mata Mabukata Ta Kasa Ta Rasu Sakamakon Mummunan Hadari

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Shugabar Kungiyar Taimakon Yara Da Mata Mabukata Ta Kasa Ta Rasu Sakamakon Mummunan Hadari

Daga Mukhtar A Haliru

Allah ya yiwa Hajiya Rabiah Sufyan, Shugaba ta kasa ta kungiyar IMWON, wadda kuma ita ce shugabar Kwamitin Musabaka ta mata ta kasa, ta Rabida, Allah ya amshi ranta ne tana hanyar zuwa taron kasa na kungiyar na Kasa a jihar Adamawa.

Allah ya jikanta yayi mata rahma, tabbas a lokacin Rayuwarta, ta bada lokacin ta da abinta wajen yiwa Addini da al’umma hidima.

Karanta wannan  An gano gawar yarinyar da ruwa ya tafi da ita a jihar ondo cikin wannan makon

A wannan Azumin ma, dinbin Marayu da zawara ne suka amfana da dinbin tallafin Abinci da sutura, wanda ta jagoranta da sauran jihohi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.