fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shuwagabannin APC na kudancin Najeriya sun bayyana dalilin dayasa suka goyi bayan tsayar da Musulmi da Musulmi da jam’iyyarsu tayi

Sakataren APC na jihar Abia, Chidi ya bayyana cewa tsayar da Musulmai da APC tayi a matsayin ‘yan takararta ba laifi bane, kuma  ga masu sauya sheka ita dama jam’iyya kamar coci ce zaka iya tafiya kuma ka dawo a lokacin da kake so.

Yayin da shima na jihar Kwara  Mr Folaranmi dana jihar Akwa Ibom ,Otoabassi , suka ce wannan abin ba sabo bane a Najeriya kuma basu yi hakan don muzgunawa kirista ba.

Shima na jihar Kogi Abdullahi Bello dana Cross Rivers, Edo, Anambra da da dai sauransu duk sun goyi bayana hakan, inda sukace APC ta tsayar da Musulmai don tayi nasara ba don muzgunawa kirista ba.

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

APC na shan suka da kuma yabo kan tsayar da Tinubu da Sbettima a matsayin ‘yan takararta, kuma jam’iyyar tayi burus da hakan har yanzu tana kan bakatarta na tsayar da Musulman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.